NIGERIAR KENAN
*****************
Wani Bawan Allah ne a karamar Hukumar Sabon Birni dake nan Sokoto yayi noma ya tara kuddi kusan dubu saba'in (70,000), bayan ya tarasu sai ya je ya nemi daya daga cikin Clark (masu bada albashi) na local Govnt dinsu, ya bashi wayannan kuddi dubu Saba'in ya sayi opper ta aiki wacce za'a rik'a bashi dubu takwas (8,000) a kowane wata.

Wannan bawan Allah yaci gaba da karbar albashinsa dubu takwas a kowane
wata, yana karbar wayannan kuddi kwatsam sai aka kori wannan Clark din
daga local Govtmt din.
Wata ya cika, wannan bawan Allah yaje karbar kuddinsa na albashi kamar yanda ya saba (ba tare da ya san an cenja Clark ba).
Lokacin da yazo karbar wayannan Kuddi sai Sabon Clark din yace, Shi sam ba zai bashi kuddi ba, saboda dalilai Guda 2, Na farko baya zuwa aiki, na biyu kuma bai yi karatun boko ba.
Wannan bawan Allah yace, Shi ba'a yi dashi akan Cewa, ya rika zuwa aiki ba, haka kuma ba'a gaya masa sai 'yan boko ake bawa albashi ba shi dai ya san cewa, Sayen Opper yayi da kuddinsa.
Sun dauki lokaci suna wannan Rigima Cen dai Clack din ya amince zai bashi albashin amma da sharadi sai ya yi masa turanci.
Wannan bawan Allah yayi akan ya bashi albashinsa ya wuce, shi ma clarck dinsa ya matsa akan sai ya masa turanci sannan zai bashi albashin.
Lokacin da Wannan bawan Allah ya fahimci wannan Clack din da gaske yake, Sai ya d'anja nunfashi Sannan YaCe, "...HUMMIMM TOH! FINAL"
Sai wannan Clack din maimakon dubu takwas (8,000), sai ya bashi dubu hudu (4,000).
Shin Turancin wannan bawan Allah yayi kuwa?
A karshe Ina neman Alfarma ga Malam, Shiaek, Dr. Muhammad Sanib Umar Rijiyar Lemu akan ya warware mana wannan mas'ala, Shin Su masu Sayen Wannan Opper ta aiki halal suke ci? Shin Dole ne Sai 'dan Boko kadai ke da hakki akan Albashi?
A karshe Ina Jan hankalin Ma'aikata da su san Hakki tare da Amanonin da ke kansu, domin Allah (swt) Yana Cewa,
ﺇﻥَّ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺄﻣﺮُﻛﻢ ﺃﻥْ ﺗُﺆﺩُّﺍ ﺍﻷﻣﺎﻧﺎﺕ ﺇﻟﻰ ﺃﻫﻠﻬﺎ ﻭﺇﺫﺍ ﺣﻜﻤﺘﻢ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺃﻥْ ﺗﺤﻜﻤﻮﺍ ﺑﺎﻟﻌﺪﻝ ﺇﻥَّ ﺍﻟﻠﻪ ﻧﻌﻤّﺎ ﻳﻌِﻈﻜﻢ ﺑﻪ ﺇﻥَّ ﺍﻟﻠﻪ ﻛﺎﻥ ﺳﻤﻴﻌًﺎ ﺑﺼﻴﺮًﺍ

Ma'ana: "Lallai Allah yana umurtarku da ku bada amanoni zuwa ga
ma'abotansu, kuma idan za kuyi hukunci tsakanin mutane ku yi hukunci da
adalci, lallai Allah Madalla da abinda yake muku umurni da shi, lallai
Allah ya kasance mai ji ne mai gani" (Suratul Nisa'i ayata 58).
Allah yasa mu dace.
Allah yasa mu dace.
Jamilu Sani RARAH
Wed 16/12/2015.
Wed 16/12/2015.
No comments:
Post a Comment